fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Gwamnan Zamfara ya aike wa iyalan shugaban PDP na jihar sakon ta’aziyya

Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya aikewa iyalan shugaban PDP na jihar, Marigayi Alhaji Ibrahim Mallaha sakon ta’aziyya.

 

A sakon da ya fitar ta shafinsa na Twitter, Gwamna Bello yace a madadinsa da iyalansa da jam’iyyar PDP, suna mika sakon ta’aziyya ga iyalan Mamacin.

Yace duk da fama da ciwo da tsohon shugaban PDP din yayi, bai yi kasa a gwiwa ba wajan ganin yanawa jam’iyyar sa aiki yanda ya kamata ba.

 

Yace sun yi babban rashi kuma suna fatan Allah yasa Aljanna ce makomarsa.

It is with great sadness that I learned of the passing of Alh. Ibrahim Mallaha, State Chairman of the PDP. On behalf of my cabinet members, party members & good people of Zamfara State, my family & I are sending our deepest condolences to Mallaha family at this difficult time.

Karanta wannan  APC ta shigar da karan Tinubu a kotu cewa ta hana shi tsayawa takarar shugaban kasa

 

Despite struggling with ailment, he never relent in demonstrating commitment to promoting peaceful coexisting & true democratic ideals. Indeed, we lost an extraordinary person of great determination & exceptional leadership skills. May His Soul Rest in Jannatul Firdaus, amin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.