fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Gwamnati da jami’an tsaro sun gaza kare rayukan al’ummarsu, cewar gwamnan jihar Katsina, Masari

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana cewa gwamnati da jami’an tsaro sun gaza kare rayukan al’ummar Najeriya.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a yau ranar talata yayin daya ke ganawa da manema labarai na BBC Hausa.

Inda yace al’umma sun dogara akan gwamnati da jami’an tsaro ne suka kare masu rayukansu kuma tabbas sun gaza, amma idan za’a duba lamarin jami’ai da dama sun rasa rayukansu yayin kare rayukan al’ummar.

Kuma ba a Katsina kadai ake fama da matsalar tsaro ba Najeriya bakidaya da wasu kasashe suna fama da matsalar, amma zasu kokari su magance matsalar kafin su sauka a mulki.

Leave a Reply

Your email address will not be published.