fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Gwamnati da ‘yan Bindiga sun dade suna Tuntubar Juna, Kuma Duk gwamnan da yace kada a yi Sulhu to kada a daukeshi da muhimmanci>>Sheikh Gumi

Shehin Malamin Addinin Islama, Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa da jimawa gwamnati da  ‘yan Bindiga suna tuntubar juna.

 

Ya bayyana hakane ga amsar Tambayar da aka masa kan cewa ya akai ya iya gano inda ‘yan Bindiga suke amma jami’an tsaro sun kasa Ganowa?

 

Sheikh Gumi ya bayyana cewa akwai yuntubar juna tsakanin gwamnati da ‘yan Bindigar saidai sau da dama ana yaudarar su ne bayan sun ajiye makamai sai a kashesu shiyasa lamarin ya kazance suka daina sauraren Gwamnati.

 

Yace kuma Gwamnonin dake cewa wai kada a yi Sulhu ya kamata su janye wannan magana tasu, kumama yana ganin maganar ba da gaske suke ba, kalamai ne kawai irin na siyasa. Yace ko kasashen Amurka da Israel na sulhu da abokan gaba, dan haka sulhu wani sashene na yaki.

 

No, there is no need to be surprised. There have been contacts with them with security forces. In fact, so many treaties were done before; they know how to contact them. Only that over the years the bandits have lost confidence in the established systems; they lost confidence and they cut off. But now as clergy, we are trying to establish that contact and opening a window of negotiation. Otherwise, there have been negotiations with all the governors – all of them! Even the government knows. Even at one point when we were there, one of the bandits said, “But the Presidency has sent their own emissary to us.” So, there have been contacts only that the bandits have lost confidence and trust because they said that in the past, many peace treaties were held and after laying down their arms, they were arrested and killed sometimes.

 

But you know sometimes when politicians speak, you just take their word on the face value, you don’t take it seriously. You don’t take politicians too seriously because even America is negotiating everywhere. They negotiated with Saddam, they negotiated with bandits in Afghanistan; even Israel negotiates. So, negotiation is part and parcel of warfare. So, we should leave political statements out of the reality on the ground.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *