fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Gwamnati na so ta tirsasamu mu koma Aji saboda tana tsoron wata sabuwar zanga-zanga daga Matasa>>ASUU

Kungiyar malaman jami’a ta ASUU ta bayyana cewa gwamnatin tarayya na so ta Tursasa mata janye yajin aikin da take saboda tana tsoron wata sabuwar zanga-zanga makamanciyar ta SARS daga matasa.

 

ASUU reshen Akure tace tun da suka shiga yajin aiki a watan Maris da ya gabata, gwamnati bata dauki batun tattaunawa dasu da muhimmanci ba sai bayan zanga-zangar SARS, a lokacinne ta fahimci cewa bai kamata a bar dalibai su yi ta zama a gida.

 

Da yake magana da manema labarai shugaban ASUU na yankin, Farfesa Olu Olufayo ya bayyana cewa, Gwamnati a yanzu tana son ta bata musu suna ko kuma ta dora musu laifi dan ta tirsasa musu komawa makarantu.

 

Saidsi yace babu wani irin wannan yinkuri da zai basu tsoro yace idan gwamnati na son su koma Aji to ta biyasu Albashinsu. Yace shi kanshi bashi da kudin da zai ciyar da iyalansa.

 

ASUU ta shiga yajin aikinnne saboda fashin cika alkawarin da gwamnati ta dauka na shekarar 2019 da kuma yanda basu so a sakasu a tsarin IPPIS.

 

“Our students have stayed at home for too long; they have been at home for almost a year now. Don’t forget we didn’t send them home. We embarked on strike before the advent of coronavirus. Don’t forget #EndSARS protests. It was at that point that the government realised that students should not have been idle.

Karanta wannan  Da Duminsa: A karshe an saki Gwamna Dariye da Nyame bayan afuwar da shugaba Buhari ya musu

 

“So, that must have made the government to ask us to resume negotiation. All through the period coronavirus was strong, we were not called for negotiation. But now, government wants us to return to class and engage the students. If we return to class now, what are we going to do there? I can’t teach when I don’t have money to feed myself.

 

“Also, during #EndSARS protest, the youths also said they wanted to end bad governance. Students in universities in Kwara State have given the government two weeks ultimatum to resolve issues with ASUU and reopen schools, otherwise they would return to the streets. That must have scared government and they told us to return to the classroom. But how can we resume without being paid?”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.