fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Gwamnati ta gano abinda ya kawo karuwar matsalar tsaro

Gwamnatin tarayya ta bayyana sayarwa da shan Miyagun kwayoyi a matsayin abinda ke taimakawa wajan tabarbarewar harkar tsaro a kasarnan.

 

Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Babagana Mungono ne ya bayyanawa manema labarai haka bayan ganawar da shugaba Buhari yayi da shuwagabannin tsaro yau a fadarsa.

Ya kuma bayyama cewa shugaban ya nanatawa jami’an taaron cewa bai gamsu da kokarinsu ba dan haka yana so su canja tsarin yakin da suke.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda hukumar 'yan sanda ta ceto wani dan daudu a hannun matasa da sukayi masa taron dangi zasu kashe shi a jihar Legas

1 Comment

  • Abubakar Auwal Adam

    Toh sai a bincika meye Kuma yake sa matasa Shan muyagun kwayoyi,
    Shine suna da sana’ah, ko an tallafa musu wajen ilimi, jari ko koma wani Abu makamancin haka.

Leave a Reply

Your email address will not be published.