fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Gwamnati zata baiwa ‘yan Najeriya tallafi akan wutar lantarki tsawon watanni 3

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zata baiwa ‘yan Najeriya tallafin wutar Lantarki na tsawon watanni 3.

 

Hakan ya samu ne bayan zaman da wakilan gwamnatin suka yi da wakilan kungiyar kwadago kan yaji  aiki. Rage kudin wutar da gwamnati ta yi na tsawon makwanni 2 ya kawo karshe a wannan satin.

A yanzu matsayar da aka cimmawa shine gwamnati zata yi amfani da harajin VAT wajan baiwa ‘yan Najeriya tallafi kan wutar lantarkin inda za’a rika sayar musu da wutar kan Naira 10.20k akan kowane KW har tsawon watanni 3.

Karanta wannan  APC ta gaza domin shugaba Buhari bai damu da ilimin Najeriya ba, cewar daliban Najeriya

 

Karamin Ministan Kwadago,  Festus Keyamo ne ya bayyana haka:

 

“Other immediate reliefs include the provision of six million free meters to Nigerians, salary protection for electricity workers, a mandatory refund for any over billing during system transition by DISCOs, monthly publication by the National Electricity Regulatory Commission, NERC, of allowed billing of unmetered customers, etc.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.