fbpx
Friday, July 1
Shadow

Gwamnati zata kashe miliyan 999 kullun dan ciyar da dalibai abinci

Hukumar kula da ciyar da dalibai abinci ta National Home Grown School Feeding Programme (NHGSFP) ta bayyana cewa, gwamnati zata kashe Miliyan 999 wajan ciyar da dalibai abinci a kullun.

 

Jami’ar hukumar, Aishatu Digil ce ta bayyana haka yayin wani taron masu ruwa da tsaki a babban birnin tarayya, Abuja.

 

Tace minister kula da ibtila’i da jinkai, Sadiya Umar Farouk ta amince musu da kashewa kowane dalibi 100 a kullun.

 

Ta bayyana cewa a baya ana kashewa kowane dalibi Naira 70 ne a kullun amma yanzu an kara zuwa 100 a kullun.

Karanta wannan  Majalissar wakilai ta kaddamar da dokar yankewa duk wanda ya saci akwatin zabe shekaru 20 a gidan yari

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.