fbpx
Monday, August 15
Shadow

Gwamnatin Buhari na kashe matasan Igbo amma sai ta riga shagwaba ‘yan ta’adda, cewar Lauyan Nnamdi Kanu

lauyan shugaban haramtacciyar kungiyar Biafra, Nnamdi Kanu, Aloy Ejimakor ya caccaki gwamnatin shugaba Buhari kan matsalar tsaro.

Inda ya bayyana cewa gwamnatin Muhammadu Buhari na shagwaba ‘yan ta’addan amma sai ta riga kashe matasan Igbo.

Lauyan ya bayyana hakan ne a shafinsa na Twitter inda yace sojoji suna kashe matasan Igbo da babu ruwansu a kudu masu gabashin kasar nan amma gwamnati sai ta riga shagwaba ‘yan ta’adda.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mun turawa Najeriya sojoji da jakai domin su yaki Biafra, cewar ministan tsaro na jamhuriyar Nijar

Leave a Reply

Your email address will not be published.