fbpx
Friday, July 1
Shadow

Gwamnatin jihar Gombe ta gargadi maniyyata aikin hajji akan sata da kuma safarar kwayoyi

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Yahaya ya bukaci maniyyatan da zasu tafi aikin hajji cewa suyiwa jiharsu da kasa addu’a bakidaya.

Sakatarensa farfesa Ibrahim ne ya wakilce shi wurin mikan wannan sakon inda ya cewa maniyyatan suyi addu’a a kammala zaben shekarar 2023 cikin limana.

Kuma ya gargadesu da aikin miyagun ayyuka a kasa mai tsarki, inda yace su gujewa sata da kuma safarar kwaya da dai sauran su.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Daliban jihar Edo dake zama a kasa suna koyan karatu sun nemi agajin gaggawa daga wurin gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published.