fbpx
Monday, June 27
Shadow

Gwamnatin jihar Kaduna ta karyata cewa ‘yan Bindiga sun kai hari da jirgin sama

Gwamnatin jihar Kaduna ta karyata cewa, ‘yan Bindiga sun kai hari ta jirgin sama kamar yanda shugaban yankin Adara ya bayyana.

 

Kwamishinan harkokin cikin gida na jihar, Samuel Aruwan ne ya bayyana haka a ganawarsa da manema labarai.

 

Saidai ya tabbatar da cewa, Mutane 32 sun mutu a harin.

Yace suna aikawa iyalan wadanda suka mutu a harin da sakon jaje. Yace amma jirgin saman da yaje wajan na jami’an tsaro ne kuma ya duba yanda aka kai harinne daga baya ya kjma tarwatsa ‘yan Bindigar kamin zuwan sojojin kasa.

Karanta wannan  Buhari ya taya kakaakin majalisar wakilai munar cika shekara 60, yace ya cigaba da aiki tukuru kamar yadda yake yi

 

Dan haka ya karyata cewa wai jirgin ya taimakawa ‘yan Bindigar ne suka kai harin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.