fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Gwamnatin jihar Kaduna ta rabawa yaran makarantun gwamnati kayayyakin karatu

Gwamnatin jihar Kaduna ta rabawa daliban makarantun firamari na gwamnati kayayyakin karatu da sabbin kayan sawa na zuwa makaranta.

Mataimakiyar gwamnan jihar, Hadiza Balarabe ce ta jagoranci raba kayan karatun don inganta ilimin yara a jihar ta Kaduna.

Mai baiwa Hadiza Balarabe shawara, Sagir Aliyu balarabe yayi magana da yawun bakinta, inda yace suna rana kayan ne da kuma ciyar da daliban makarantar gwamnagi bisa umurnin gwamna El Rufa’i.

Gwamnan jihar ya sha alwashin tallafawa harkar ilimi a jihar tun shekarar 2015 daya fara mulki kuma yana cigaba da tallafin har yanzu.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *