fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Gwamnatin Jihar Kano ta Amince zata shirya Mahawara tsakanin Abduljabbar da Sauran Malamai

A karshe Gwamntin Jihar Kano Karkashin Jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje  ta amince zata shirya wata muharawa ta musamman tsakanin Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara da sauran malamai da ke jihar.

 

Sai dai Gwamntin jihar bata bayyana ranar da ta ware ba domin gudanar da Mahawarar.

 

Ana tsammaninn Gwamnatin jihar zata sanar da ranar nan ba da dadewa ba. Hutudole ya fahimci a sanarwar da kakakin gwamnan, Abba Anwar ya fitar, yace gwamnatin jihar Kanon ce zata shirya wannan muhawara.

 

Ya bayyana malaman da za’a shirya wannan mahawara dasu kamar su Malam Salihu Sagir Takai, Ali Haruna Makoda, Dr. Muhammad Tahar Adam, da sauransu.

 

A baya, Hutudole.com ya kawo muku yanda gwamnatin jihar Kano ta kulle masallacin Sheikh Abduljabbar Kabara da kuma hanashi ci gaba da wa’azi saboda zargin kawo fitina.

 

“Many prominent scholars from all sects were in attendance, with the Commissioner for Religious Affairs, Dr Muhammad Tahar Adam, Chief of Staff to the Governor, Ali Haruna Makoda and former gubernatorial candidate in Kano, Malam Saluhu Sagir Takai, among others.”

 

The decision has been reached as a response to Abduljabbar’s recent call for justice.

 

The government is to provide a venue and necessary security for the dialogue.

 

“It was agreed that all Sects of the Muslims would be represented at the dialogue meeting. While some prominent scholars would also be invited from outside Kano to witness the dialogue.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *