fbpx
Friday, August 12
Shadow

Gwamnatin jihar Kano ta bayar da hutun kwana guda don murnar shiga sabuwar shekarar musulunci

Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa ta bayar da hutu a ranar litinin babu aiki don murnar shiga sabuwar shekarar musulunci.

Kwamishinan sadarwa na jihar, Muhammad Garba ne ya bayyana hakan inda yace gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne yace a sanar dasu.

Kuma ya nemi ‘yan jihar cewa suyi addu’a sosai sannan su roki Allah ya kawo mana karshen matsalar tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari na ganawa da fasinjojin jirgin kasa da suka samu 'yanci daga hannun 'yan bindiga

Leave a Reply

Your email address will not be published.