fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da biyan mafi karancin albashi akan dubu N30,000 ta koma biyan N18,000

Gwamnatin Kano ta dakatar da biyan N30,000 mafi karancin albashi ga ma’aikatan gwamnati a jihar kuma yanzu ta koma ga tsohon N18,000 mafi karancin albashi.

Salihu Tanko-Yakasai, mai magana da yawun Gwamna Abdullahi Ganduje ya ce sun koma kan tsohon mafi karancin albashi saboda koma bayan tattalin arziki da ‘COVID-19 ya jawo’. Ya kara da cewa gwamnatin jihar ba za ta iya biyan N30,000 mafi karancin albashi ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yanzu-Yanzu Bola Tinubu na ganawa da Obasanjo a siriince

Leave a Reply

Your email address will not be published.