fbpx
Saturday, March 25
Shadow

Gwamnatin jihar Kano ta rabawa ‘yan kasuwar jihar da gobara ta shafa talafin naira dubu biyar kowannensu

Gwamnatin jihar Kano ta Rabawa Mutane 5,670 da Iftila’in Gobarar Kasuwar a bongari, Farmcenter, Kurmi, Yankatako da Kasuwar Singer wanda Kwamitin da Gwamnatin Jihar Kano ta kafa domin rabawa wanda abun ya shafa sukeyi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Tallafin da Gwamnatin Jihar Kano Karkashin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje tabayar da Tallafin Miliyan dari biyar, sai Alhaji Aliko Dangote shima ya bada Miliyan dari biyar, Sai Wadanda sukai Alkawari suma atake shima akasamu Miliyan dari biyar,Sannan ake sauraron wadanda sukayi alkawari domin sukawo saboda acigaba da bawa Jama,a Wannan Tallafin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  GARE KU MATA: Ko Kun San Wahalar Da Maza Ke Sha Wajen Nemawa Iyalansu Abinci Kuwa?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *