fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Gwamnatin jihar Kano taba yaran makaranta hutun kwanaki goma na babbar Sallah

Gwamnatin jihar Kano ta ba yara makarantun firimari da sakandiri hutun kwanaki goma na babbar Sallah.

Mai magana da yawun ma’aikatar ilimin jihar ne ya bayyana hakan, wato Aliyu Yusuf.

Inda yace hutun makarantun gwamnatin zai fara ne daga ranar bakwai zuwa 17 ga watan Yuli na shekarar 2022.

Kuma banda daliban SS3 dake rubuta jarabawar NECO sannan yace malamai su tabbatar da cewa daliban sun koma akan lokaci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC ta gaza domin shugaba Buhari bai damu da ilimin Najeriya ba, cewar daliban Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.