fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Gwamnatin Jihar Legas ta dakatar da NURTW daga wuraren shakatawa da gareji motaci

A daren jiya ne aka dakatar da mambobin kungiyar zirga-zirgar ababen hawa ta kasa daga yin aiki a wuraren ajiye motoci da shakatawa a jihar Legas.

Gwamnatin ta sanar da dakatarwar ne a cikin wata sanarwa da ta fitar a daren jiya ta hannun kwamishinan yada labarai da dabaru Gbenga Omotoso.

Sanarwar ta ce: “Gwamnatin Jihar Legas ta sa ido sosai kan abubuwan da ke faruwa akan zargin da ake yi wa kungiyar kan cin zarafin al’umma.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Elon Musk zai saya kungiyar Manchester United

Leave a Reply

Your email address will not be published.