Gwamnatin jihar Malaysia ta jihar Kedah ta bayyana cewa matan Musulmai ba zasu riga yin aure ba sai sun kai shekata 18.
A dokar kasar tada matan suna yin aure ne a shekara ta 16 maza kuma shekara ta 18 amma yanzu tace suma mata sai sun kai shekara 18 zasu riga yin aure.
Inda gwamnatin tace ta kara shekarun ne saboda kananun mata idan sukayi aure suna samun matsalolin rashin lafiya sosai.