Gwamnatin jihar Naija ta bada umarnin kulle makarantun kwana dake yankunan da ake samun tashe-tashen hankula.
Gwamnan jihar, Abubakar Sani Bello ne ya bayyana haka inda yace wannan mataki ya zama dole saboda yanda ‘yan Bindiga suka mayar da yankunan matsugunarsu.
Ya bayyana hakans bayan ganawa da shuwagabannin tsaro a jihar inda yayi kira ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya aika musu da jami’an tsaro.
Bello also cried out to the President, Major General Muhammadu Buhari (retd.), to deploy all necessary mechanisms to help in containing the situation as it is now out of hand.