fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Gwamnatin jihar Niger ta kori datekta janar na SDG da shugaban ma’aikatar ilimi kan zargin lunkume wasu kudade

Gwamnan jihar Niger, Alhaji Sani Bello ya kori darekta janar na kungiyar tsarin cigaban jihar ta SDG, Alhaji Arah da kuma shugaban ma’sikatar ilimin jihar Dr. Isa Adamu.

Gwamnan ya kori darekta janar na kungiyar SDG ne saboda baya gudanar ayyukansa yadda ya kamata yayin kuma ya kori shugaban ma’aikatar ilimin saboda wasu kudade da ake zargin ya lunkume.

Inda har aka samu lamari cewa hukumar EFCC ta fara gudanar da bincike akan lamarin nasa,

Kuma wasikar da gwamnan ya tura masa ta dakatarwa ce amma an samu labari daga majiya mai karfi cewa korar shi akayi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.