fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Gwamnatin jihar Ondo zata baiwa duk wanda ya kawo mata labaran sirri na ‘yan bindiga naira dubu hamsin

Gwamnatin jihar Ondo ta bayyana cewa zata baiwa duk wanda ya kawo mata labaran sirri na ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane naira dubu hamsin.

A yau ranar laraba mai kwamishinar gwamna Rotimi Akeredolu na jihar ta bayyana hakan, Mrs Bamidele Ademola-Olateju, bayan sun gana dashi.

Inda tace hakan zai tamakawa hukuma sosai wurin kawo karahen matsalar tsaro a jihar sannan kuma zasu yi kokarin kare rayukan mutanen da zasu rika kawo masu wannan labarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Sanatoci sunyi watsi da kudurin kafa dokar karba karba da zata baiwa kowace kabila damar shugabanci a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.