Gwamnatin jihar Osun ta bayar da hutun kwana guda don murnar sabuwar shekarar Musulunci.
Kwamishinan cikin gida na jihar Olalekan Badmus ne ya bayyana hakan, inda yace ba murmar kadai zasu yi ba hadda addu’o’i.
Kuma a karshe yayi kira ga al’ummar jihar su cigaba da baiwa gwamnan jihar goyon baya, wato Oyetola wanda ya fadi zabe.