fbpx
Monday, March 1
Shadow

Gwamnatin jihar Zamfara zata kashewa tubabbun ‘yan Bindiga Miliyan 200

Gwamnatin jihar Zamfara ta ware Naira Miliyan 200 da zata yi amfani dasu akan tubabbun ‘yan Bindiga a jihar.

 

Kudin na kunshene a cikin kasafin kudin da majalisar jihar ta amince dashi a shekarar 2020.

 

Sahara Reporters ta ruwaito cewa ta kuma gano an ware Naira Miliyan 354 wajan gina guraren kiwo na Zamani.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *