fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Gwamnatin jihar Zamfara zata samar da takun kumin rufe hanci don wadata jahar

Gwamnatin jahar zamfara ta fara aikin Samar da takun kumin rufe hanci dan wadata jihar a sakamakon barkewar Annobar cutar coronavirus data addabi duniya baki daya.

 

A kokarin da jihar keyi wajan Samar da wadatuwar abun rufe hanci, tuni ofishin matar gwamanan jihar Aisha Bello Matawalle ta tattara tailolin da ke sassa daban daban dake jihar don Fara samar da takun kumin fuska hadi da man wanke hannu dan bada kariya ga cutar.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya nada Aliko Dangote a matsayin shugaban sabuwar kungiyar da zata kawo karshen cutar Malaria a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.