fbpx
Saturday, November 28
Shadow

Gwamnatin Kano ta kafa wata runduna domin kakkabe masu magun-gunan gargajiya da ke amfani da kalaman batsa

Gwamnatin jihar Kano ta kafa wata rundunar da za ta kame masu sayar da maganin gargajiya da ke yin amfani da kalmomin batsa a tallan kayansu.

Rundunar wacce kwamishinan lafiya na jihar, Dakta Aminu Ibrahim Tsanyawa zai jagoranta, za ta hada da kwamandan ‘yan sanda na jihar, KAROTA, HISBA, sauran jami’an tsaro da sauran masu ruwa da tsaki a fannin lafiya.

Rundunar za tai aiki ne domin kame masu amfani da kalaman batsa a cikin al’umma.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *