fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Gwamnatin kasar China ya kamata ta kwato wanda aka yi garkuwa dasu a jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja ba gwamnatin Najeriya>>Inji ‘yan Majalisar tarayya

Gamayyar ‘yan majalisar Dattijai dana wakilai sun bayyana cewa, kasar China dake samun kudi da jirgin kasan dake zirga-zirga tsakanin Kaduna zuwa Abuja ne ya kamata ta kubutar da fasinjojin da aka sace ba gwamnatin Najeriya ba.

 

Dan hakane ‘yan majalisar suka ce suna rokon kasar Chinar ta zo a kubutar da mutanen da aka sace din.

 

Shugaban kwamitin majalisar akan sufuri ta kasa Abdulfatai Buhari ne ya bayyana haka a ziyarar da ya kai Ibadan.

 

Yace kiran China ta kubutar da mutanen da aka sace yana kan kaida tunda tana amfana da aikin da jirgin kasar yake.

 

Ya kara da cewa yasan da akwai dan kasar China cikin wadanda aka sace da tuni yanzu kasar ta fara kokarin ganin an kubutar dashi.

 

The Joint Committee of the National Assembly on land transport has called on Chinese government to help rescue passengers abducted on March 28 by suspected terrorists.

Chairman of the Senate Committee on Land Transportation, Abdulfatai Buhar, who made this call at a visit to Obafemi Awolowo train station in Ibadan, said that it wasn’t out of place to ask Chinese government for help as they were making money from rail projects handled by the China Civil Engineering Construction Company (CCECC).

Karanta wannan  Gwamna El-Rufai yayi gargadin cewa Boko Haram ta shiga Kaduna

“What effort is the Chinese Government putting in place to assist Nigerian government in rescuing these people?” Mr Buhari asked.

“The Chinese government makes money from the many rail projects that are being handled by the China Civil Engineering Construction Company here in Nigeria, so asking them to help us is not out of place. If a Chinese national was among those people abducted, we know that the Chinese Government would have come to rescue him,” he added.

The lawmaker said that Nigerians were more interested in knowing the efforts by the CCECC into rescuing the abducted passengers.

Mr Buhari’s comment comes in the wake of the Nigerian government failure to ensure the safety of lives and properties of Nigerians, including travelling routes.

Bandits in March bombed Abuja-Kaduna bound train, abducting over about 64 passengers.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.