fbpx
Tuesday, December 1
Shadow

Gwamnatin Katsina ta raba rancen Naira biliyan biyu ga ‘yan kasuwa, da kananan Masu sana’o’i

Gwamnatin jihar Katsina ta ce ta raba N2billion a matsayin rance ga ‘yan kasuwa 90,677 da kananan masu sana’o’i a jihar domin bunkasa ayyukan tattalin arziki.

 

Alhaji Abdulkadir Mohammed-Nasir, Mashawarci na Musamman ga Gwamna Aminu Masari kan karfafa tattalin arziki ya bayyana haka, yayin da yake zantawa da manema labarai kan nasarorin da sashen ya rubuta a ranar Lahadi a Katsina.

 

Mohammed-Nasir ya ce N2billion ya kasance rancen da aka samu daga CBN a karkashin Asusun bunkasa ‘tan kasuwa kanana da matsakaita.

 

Ya ce bisa ga ka’idojin CBN, rancen yana da yawan kudin ruwa na kusan kashi tara.

“The governor graciously waived the interest component so that the beneficiaries will only pay the exact amount advanced to them,” the governor’s aide said.

Mohammed-Nasir said that the loan was disbursed through 18 micro finance banks operating in the state.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *