fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Gwamnatin tarayya da ASUU zasu koma teburin sulhu

A mako me zuwane idan Allah ya kaimu, gwamnatin tarayya da ASUU zasu koma teburin sulhu.

 

Ministan kwadago, Chris Ngige ne ya bayyana haka inda yace wannan yunkuri ne na kawo karshen matsalar yajin aikin da kungiyar take.

 

Yace gwamnatin tarayya na aiki tukuru dan ganin an kawo karshen matsalar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zabi dan Sokoto a matsayin shugaban kungiyar daliban Najeriya a Turai

Leave a Reply

Your email address will not be published.