fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Gwamnatin tarayya na shirin mikawa ‘yan Kasuwa karin wasu kadarori 4

Gwamnatin tarayya ta bayyana aniyarta ta mikawa ‘yan kasuwa kula da wsu manyan kadarorinta 4.

 

Hukumar dake kula da sayar da kadarorin gwamnati, BPE ta bayyana cewa kadarorin da za’a mikawa ‘yan kasuwar Sune Kasuwar Duniya ta Tafawa Balewa dake Bauchi, data Legas, da kuma Special Economic zone na Kaduna da Kano.

 

Hukumar tace a cikin watannan zata yi taro dan bayyanawa ‘yan kasuwa irin damarmakin da zasu samu a wadannan gurare.

 

The Bureau of Public Enterprises will hold an international investors’ webinar to showcase investment opportunities in four enterprises slated for concession on Tuesday, February 23, 2021.

 

“The event will hold at 10am,” BPE stated in a statement issued in Abuja by its spokesperson, Amina Othman.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *