fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Gwamnatin tarayya nada kudin da zata bamu ba tare data ciwo bashi ba kawai bata damu da ilimin Najeriya bane, cewar ASUU

Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ta ASUU ta bayyana cewa gwamnatin tarayya tanada kudin da zata biya mata bukatunta ba tare data ciyo bashi ba.

Shugaban kungiyar Emmanuel Osodoke ne ya bayyanawa manema labarai hakan, inda yace gwamnatin kawai bata damu da cigaban ilimin Najeriya bane.

Inda yace gwamnatin ta bayar da naira biliyan 400 ga ‘yan kasuwa alhalin kuma bukatarsu tafi ta ‘yan kasuwar, sannan gwamnatin naira biliyan 200 take bayarwa a rika ciyar da tara wanda kuma ba a ciyar dasu.

Karanta wannan  Tauraron dan wasan Najeriya, Mikel Obi yayi ritay daga wasan tamola

Sannan ta yaya har mutun guda a gwamnatin zai sace naira biliyan 80 amma ta rika ce masu bata da kudi, kawai bata damu dasu bane sai yasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.