fbpx
Monday, August 15
Shadow

Gwamnatin tarayya ta amince da gina sabuwar Kwalejin Kimiyya a Kano, Delta da Abia

Gwamnatin tarayya ta amince da kafa sabbin kwalejojin ilimi na tarayya da ake kira da Polytechnics a turance guda 3.

 

Ma’aikatar Ilimi ta tarayya ce ta bayyana haka inda tace wannan kokari ne na ganin an samar da damar yin ilimin gaba da sakandare cikin sauki.

 

Kwalejojin zasu kasance a jihohin Kano, Delta da Abia.

 

Jami’ar Kano za’a yi tane a Kabo, sai ta jihar Abia za’a yita ne a Umunnoechi, ta Delta kuwa za’a yita ne a Orogun.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zabe munci mun gama domin abinda muka yiwa abokan adawa a shekarar 2015 da 2019 shi zamu maimaita a zaben 2023, cewar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published.