fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Gwamnatin tarayya ta amincewa ‘yan kasuwar man fetur sun kara farashin lita

Gaamnatin tarayya ta amincewa ‘yan kasuwar man fetur sun kara farashin litar man  daga 165 zuwa 179.

Manema labarai na DailyTrust ne suka ruwaito wnnan labarin kuma dama tun kafin gwamnatin tarayyar ta amince wasu daga cikinsu basa sayarsa akan naira 165.

Inda wasu ke sayarwa akan 170 zuwa 180 har 190 ma wasu ‘yan kasuwar na sayar da man fetur din.

Kuma duk da haka dai hukumar dake lura da harkar man fetur ta NMDPRA batayi tsokaci akan kara farashin litar man ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.