fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Gwamnatin tarayya ta aro manyan lauyoyi don kare tsohon mataimakin shugaban sanatocin Najeriya da aka kama a landan tare da matarsa, yayin da majalisar dattawa ta tura wakilanta kasar don kai masa ziyara

Gwamnatin tarayya ta aro mayan lauyoyi don su kare tsohon mataimakin shugaban sanatoci da aka kama a kasar Landan da laifin safarar sassan jikin dan adam.

An kama Ekweremadu da matarsa Beatrice ne a kasar Landan ne bisa zargin kawo wani yaro kasar don su cire wasu sassan jikinsa.

Kuma sun damke shi sun kama a kotu, amma shugaban sanatoci jiya yace sun tura masa da wakila don su kai masa ziyara a kasar su cigaba da kare shi.

Kuma ya kara da cewa babban kwamishina a kasar Landan dan Najeriya, Ishola yace suna baiwa Ekweremadu goyon bayan baya dari bisa dari.

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Hukumar 'yan sanda ta kama shararren mawakin Najeriya Kizz Daniel a kasar Tanzania

Sannan yace shima ministan waje na kasa Najeriya na iya bakin kokarinsa don kare Ekweremadu da matarsa Beatrcie.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.