A jiya, Laraba, Gwamnatin tarayya ta amince da baiwa jihohi Biliyan 123.348 saboda ayyukan Raya kasa da suka yi.
Ma’aikatar kudi ta tarayyace ta bayyana haka ta bakin kakakinta, Hassan Dodo inda yacs an bayar da kudinne bayan gamsuwa da ayyukan da jihohin suka gudanar.

Labarai masu alaka