Gwamnatin tarayya ta bayar da hutu ranar Juma’a me zuwa domin yin bikin Maulidi, Sakataren ma’aikatar cikin gida Abubakar Magajine ya bayyana haka a wata sanarwa da yace ministan harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau ya sakawa hannu a madadin gwamnatin tarayya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});