fbpx
Monday, August 15
Shadow

Gwamnatin tarayya ta bayar da hutun babbar Sallahna kwanaki biyu

Gwamnatin tarayyabta bayar da kwana biyu a matsayin hutun babbar Sallah watau ranar 11 da 11 ga watan Yuli.

Ministan cikin gida Rauf Aregbesola ne ya bayyana hakan kuma yace yana taya musulmai murnar zagayiwar Sallar.

Inda kuma ya neme su dasu taya kasa addu’ar zamab lafiya mai dorewa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin Anambra tace babu wani dan takarar da zai saka fastocinsa a jihar face ya biya naira miliyan goma

Leave a Reply

Your email address will not be published.