fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Gwamnatin tarayya ta budewa Tsaffin ma’aikatan N-Power Shafi dan samun Tallafi na musamman

Gwamnatin tarayya ta sanar da budewa tsaffin ma’aikatan N-Power wani shafi da zasu nemi tallafin kasuwanci da zaa basu ta hannun babban bankin Najeriya,  CBN.

 

Ministar kula da Ibtila’i da Jinkai,  Sadiya Umar Farouk ta hannun sakataren ma’aikatar ta, Bashir Alkali ne ta fitar da wannan sanarwa jiya, Asabar inda tace sunan shafin NEXIT.

 

Tace tsaffin ma’aikatan N-Power din su je su saka bayanansu a wannan shafi dan samun tallafin na gwamnati amma akwai sharuda wanda dole sai mutum ya cikasu tukuna.

“The NEXIT portal is to determine the suitability of the beneficiaries for the CBN affiliated programs and is dependent on meeting the criteria and conditions set by the CBN for the said programs.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

 

“The Federal Government of Nigeria is very proud of the milestones you have achieved during your period of service to the nation.

 

“As we prepare to exit into prospective endeavors, we are confident that you will be able to channel all you have learnt over the years into successful ventures that will improve the economy of the country and create further opportunities for you and other citizens.

 

“Chasing a dream requires effort, passion and hard work which you are now halfway through. I congratulate you and wish you a very successful future,” the Minister said in the statement.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.