fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Gwamnatin tarayya ta bukaci kasar Italiya ta samarwa matar wani dan Najeriya da aka kashe a kasar aiki

Sugaban hukumar NiDCOM dake lura da ‘yan Nakeriya dake zaune a kasashen waje, Abike Dabiri Erewa ya bukaci gwamnatin Italiya ta samarwa matar dan Najeriya da suka kashe a kasar aikin yi.

A ranar juma’a ne wani dan kasar Italiyar ya lakadawa Ogorchukwu duka dan shekara 39 har ya mutu, wanda hakan yasa ityalansa ke kokawa kan lamarin.

Kuma dama shine ke lura dasu saboda haka ne gwamnatin Najeriya tace dole gwamnatin kasar Italiyar ta samawa matarsa aiki domin ta cigaba da lura da iyalanta.

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta daga aiki bayan daya lallasa wani mutun da adda

Yayin da shi kuma wanda ya kashe Ogorchukwu din hukumar ‘yan sandan kasar Italiya suka damke shi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.