fbpx
Saturday, August 8
Shadow

Gwamnatin tarayya ta dage zaman majalisar Koli sai yanda Hali yayi

Gwamnatin tarayya ta dakatar da zaman majalisar koli da ta saba yi duk Mako, a Ranar Laraba.

 

Gwamnati ta dakatar da zaman majalisar ne saboda fargabar Annobar cutar Coronavirus/COVID-19 data Addabi Duniya, ba’a dai bayyana ranar ci gaba da zaman majalisar ba.

 

Sakataren gwamnatin tarayya,Boss Mustapha ne ya bayyana haka inda yace zaman majalisar manyan kasa da aka shirya yi Ranar Alhamis me zuwa ma an dakeshi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *