Rahotanni daga The Nation sun tabbatar da cewa, Gwamnatin tarayya ta janye dakatarwar datawa manhajat Twitter.
Kashifu Inuwa Abdullahi ne ya sanar da haka wanda shine shugaban kwamiti me kula da sasantawa tsakanin Najeriya da Twitter.
Yace shugaba Buhari ya amince da a dake dakatarwar Twitter a wata takardar da ya sakawa hanni data fito daga Ministan Sadarwa, Sheikh Isa Ali Pantami.