fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da tsarin tallafawa tsaffi

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da tsarin tallafawa tsaffin mutane da shekarunsu ya jaa a kasarnan.

 

An kaddamar da tsarinne a karkashin ma’aikatar kula da Ibtila’i da Jinkai.  Wanda zai taimaka wajan inganta lafiya da rayuwar tsaffi  mutane maza da mata da kuma masu nakasa.

 

Ministar ma’aikatar,  Sadiya Umar Farouk ta tabbatar da hakan.

“It covers intersecting spectrum of issues and opportunities for older women and men in urban and rural settings, older persons living with disabilities, older migrants and internally displaced older persons,

 

“It also covers poor older persons and older persons that are full of vigour contributing to the progress of families, communities and the larger society,” she said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *