Mutane 22,380 mafiya bukatane suka amfana da Naira Dubu 20 kowannensu da gwamnatin tarayya ta rabar, kamar yanda me kula da rabon kudin a jihar, Hajiya Hauwa Abdulrazaq ta bayyana.
Jimullar kudin da aka rabawa Talakawan sune 446.5.
The Nation ta ruwaito Hajiya Hauwa na cewa an raba kudinne ga mutane mafiya talauci a kananan hukumomi 9 dake jihar.