fbpx
Saturday, September 23
Shadow

Gwamnatin tarayya ta sha Alwashin magance matsalar yin kashi a waje

Gwamnatin tarayya ta sha Alwashin maganace matsalar yin kashi a waje.

 

Mataimakin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo ne ya bayyana haka.

 

Ya bayyana hakane a ganawar kwamitin tsafta da samar da ruwan sha da aka saka a karkashinsa.

 

Ya bayyana cewa kaso 18 ne cikin 100 a Najeriya ke samun gurin bahaya me kyau da ruwa me tsafta a wajan aiki da makarantu.

 

Ya sha alwashin magance matsalar inda ya kaddamar da tsarin yekuwar tsafta da daina kashi a waje.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Za a fara gwajin riga-kafin cutar HIV a Afirka ta Kudu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *