fbpx
Friday, June 9
Shadow

Gwamnatin tarayya ta tona Asirin masu haddasa rashin tsaro a Najeriya inda ta fadi sunayensu

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa kotun Duniya ta ICC da kuma kungiyar kare hakkin bil’adama da Amnesty international ne suke kara yawan matsalar tsaron da ake samu a Najeriya.

 

Ministan Yada labarai, Lai Muhammad ne yayi wannan zargi a ganawar da yayi da manema labarai a Legas a yau, Litinin.

 

Ya bayyana cewa wadannan kungiyoyi na daukewa jami’an tsaro hankali kan aikin da suke na yaki da ta’addanci.

 

Yace suma wadannan kungiyoyi sun zama abokan fadan Najeriya inda sukewa hukumomin tsaron barazana kan binciken take hakkin bil’adama da kuma laifukan yaki.

“The Federal Government frowns at this unbridled attempt to demoralise our security men and women as they confront the onslaught from bandits and terrorists.

Karanta wannan  Shin da gaske Tinubu ya bayar da umarnin bude iyakokin Najariya? Hukumar Kwastam ta yi bayani akan hakan

“Nigeria did not join the ICC so it can become a pawn on the court’s chessboard.

 

“It beggars belief to see that a nation fighting an existential war against bandits and terrorists is constantly being held down by an international body which it willingly joined.

“Nigeria is a sovereign state and will not surrender its sovereignty to any organisation.

“ICC, Amnesty International and their cohorts should desist from threatening our troops and putting the security of our country in jeopardy,’’ he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *