fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Gwamnatin tarayya ta zargi Fasto Kuka da kiran a tsige shugaba Buhari

Gwamnatin tarayya ta zargi baban Faston Sokoto, Matthew Kuka da tunzura tsige shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga mulki ko kuma yi masa juyin mulki.

 

Hakan ya fito ne daga bakin Ministan yada labarai da Al’adu,  Alhaji Lai Muhammad inda ya bayyana cewa yin kiran hambarar da gwamnati ko ta wace irin siga ce bai kamata ba.

 

Fasto Kuka ya bayyana a jawabinsa cewa da ba shugaban kasa dan Arewa, Musulmi bane yake nuna banbancin da shugaba Buhari ke nunawa da Tuni an masa Juyin Mulki.

 

Saidai Lai Muhammad duk da be kira suna ba amma an yi amannar da Fasto Kuka yake inda yace bai kamata a yi amfani da Lokacin Kirsimeti ya zama shine lokacin jawo tada hankali ba. Yace kuma bai kamata a yi kiran hambarar da zababbiyar gwamnati data lashe zabe ta hanyar Dimokradiyya ba.

Karanta wannan  Bideyo: Kalli rawar da gwamna Wike yayi yayin dayake kaddamar da babbar hanyar daya yi a jihar Patakwal

Calling for a violent overthrow of a democratically-elected government, no matter how disguised such a call is, and casting a particular religion as violent is not what any religious leader should engage in, and certainly not in a season of peace.

 

“Instigating regime change outside the ballot box is not only unconstitutional but also an open call to anarchy.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.