fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Gwamnatin tarayya taci tarar Jaridar Daily Trust Naira Miliyan 5 saboda yada labaran ‘yan Bindiga

Gwamnatin tarayya ta ci tarara gidan talabijin mallakin jaridar Daily Trust me suna Trust TV Naira Miliyan 5.

 

Taci kamfanin wannan tarar ne saboda yada wani budiyo inda kamfanin yayi hira da ‘yan Bindigar a ciki.

 

Hukumar kula da kafafen yada labarai ta NBC ce ta bayyana haka.

 

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da ministan yada labarai da al’adu, Lai Muhammad ya bayyana cewa, zasu hukunta Daily Trust din da BBC saboda yada labaran ‘yan Bindiga.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaban sojin Najeriya yace matsalar tsaro ba zata hana ayi zaben shugaban kasa ba a shekarar 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published.