fbpx
Friday, February 26
Shadow

Gwamnatin tarayya zata gina cibiyar hakar Zinare a Arewa

Gwamnatin tarayya ta bayyana aniyar gina Cibiyar Hakar Zinare a Arewacin Najeriya.

 

Gwamnatin zata gina cibiyarne a jihar Kogi a kokarin ganin ta samarwa da matasa ayyukan yi da kuma habaka harkokin tattalin arziki.

 

Babbar Sakatare a ma’aikatar ma’adanai, Dr. Oluwatoyin Akinlade ce ta bayyana haka a yayin ziyarar da ta kaiwa gwamnan jihar Kogin  Yahaya Bello.

 

Tace an zabi jihar Kogi ne daga Arewa ta tsakiya saboda yawan ma’adanan da jihar take dasu

 

Establishment of gold processing plant as well as other facilities that will help local miners in the state will help in boosting the state and nation’s economies, job  and wealth creation. The project is to be sited in Mopamuro Local Government Area of the state” she said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *