fbpx
Monday, August 8
Shadow

Gwamnatin tarayya zata gina Federal Polytechnic a Kano

Dan majalisar Wakilai me wakiltar Kibiya, Bunkure da Rano, Alhaji Kabir Alhassan Rurum ya bayyana cewa kudirin dokar na gina kwalejin ilimin kimiyya da fasaha ta gwamnatin tarayya ya tsallake karatu na farko a majalisa.

 

Ya bayanawa manema labarai hakane a ganawar da yayi dasu kannayyukansa. Yace idan kudirin dokar ya tsallake karatu na 2 dana uku kuma ya samu amincewar shugaba kasa, to kwalejin Ilimi dake Rano zata koma ta tarayya.

 

Hakanan yace akwai kudirin doka wanda shima ya tsallake karatu na farko dake neman a mayar da Asibitin Rano na gwamnatin tarayya.

Karanta wannan  Gwamnonin Najeriya na shan suka kan shawarar da suka baiwa shugaba Buhari ya sallami ma'aikatan da suka kere shekaru hamsin

 

“In Kano, many of our people depend on Aminu Kano Teaching Hospital for effective Health care services, and our people in the rural areas come across a lot of challenges in accessing the services of this federal facility, I think if we have another federal medical centre in Rano it would help immensely in addressing Health care challenges,” Rurum stated.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.