fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Gwamnatin tarayya zata kara saka haraji akan kiran waya da sayen data da kumantura sakonni

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zata kara saka haraji na kashi biyar cikin dari kan kira waya da sayen data da kuma tura sakonni.

Gwamnatin ta bayyana hakan ne biyo bayan matsanancin halin da kasar ke cikin na rashin tattalin arziki domin tace man fetur kadai ba zai iya warware matsalolin kasar nan ba.

Minisrar kudi Zainab Ahmad ce ta bayyana hakan

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalidou Koulibaly da Raheem Sterling sun bugawa Chelsea wasan Premier league na farko da kafar dama

Leave a Reply

Your email address will not be published.