Gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta bayar da umarnin ci gaba da gina titin jirgin kasa daga Fatakwal zuwa Maiduguri.
Za’a ci gaba da aikin Wanda gwamnatin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya fara.